Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi
Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi
다운로드: App Store

이 페이지는 앱이나 개발자의 공식 페이지가 아니며, 정보 제공 및 논평을 목적으로 작성된 독립 편집 간행물입니다. 명시적으로 달리 언급되지 않는 한, 해당 앱이나 개발자는 MWM, Apple, Google Play, 앱 퍼블리셔 또는 앱 개발자와 제휴, 보증, 후원, 승인 또는 공식적으로 연결되어 있지 않으며, 이 페이지의 어떤 내용도 해당 앱이 MWM의 서비스를 사용하여 개발되었음을 의미하지 않습니다. 모든 상표, 로고, 스크린샷 및 기타 콘텐츠는 해당 소유자의 자산입니다.

로고: Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi
다운로드: App Store

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi

셰이크 다히루 우스만 바우치(Sheikh Dahiru Usman Bauchi)의 명망 있는 가르침으로 신앙을 깊게 하세요. 아랍어-하우사어 번역 전체를 오프라인, 광고 없이, 영적 지침이 필요할 때 언제든지 이용하세요.

주요 수치

다운로드

0

사용자 평점

1.0/5

총 평가 수

0

개발사

Abdulkarim Nasir

카테고리

Music

지원 언어

1

최신 버전

1.0

크기

1.3 GB

출시일

2025년 2월 3일
기능

지식과 지침의 저장소

어디에 있든 매일의 영적 여정을 지원하도록 설계된 현대적이고 광고 없는 인터페이스로 셰이크 다히루 바우치(Sheikh Dahiru Bauchi)의 완전한 하우사 타프시르를 경험하세요.

100% 오프라인 청취

전체 볼륨을 한 번 다운로드하고 인터넷 연결 없이 또는 모바일 데이터 없이 언제든지 타프시르를 들으세요.

정통 영적 지침

셰이크 다히루 바우치(Sheikh Dahiru Bauchi)의 깊은 지혜에 접근하여 전통적인 티잔이야(Tijjaniyya) 해석을 명확하고 네이티브 하우사어로 전달받으세요.

다음 스크린샷과 설명은 앱의 공식 스토어 목록에서 직접 가져온 것이며 앱 개발자의 자산입니다.

앱 스토어

스크린샷

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 청취자를 위한 다양한 옵션을 제공하는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 측면 탐색 메뉴

청취자를 위한 다양한 옵션을 제공하는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 측면 탐색 메뉴

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 꾸란 해석 재생 제어 기능을 보여주는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 오디오 플레이어 인터페이스

꾸란 해석 재생 제어 기능을 보여주는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 오디오 플레이어 인터페이스

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 하우사어와 영어 텍스트가 있는 수라 알 카프(Surah Al Kahf)를 보여주는 꾸란 번역 앱 화면

하우사어와 영어 텍스트가 있는 수라 알 카프(Surah Al Kahf)를 보여주는 꾸란 번역 앱 화면

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 셰이크 다히루 우스만 바우치(Sheikh Dahiru Usman Bauchi)의 하우사어 꾸란 해석 오디오 트랙 목록

셰이크 다히루 우스만 바우치(Sheikh Dahiru Usman Bauchi)의 하우사어 꾸란 해석 오디오 트랙 목록

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 하우사어 번역 및 종교 아이콘이 있는 꾸란 수라 목록을 보여주는 모바일 앱 화면

하우사어 번역 및 종교 아이콘이 있는 꾸란 수라 목록을 보여주는 모바일 앱 화면

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 모바일 앱에 아랍어 텍스트와 하우사어 및 영어 번역이 있는 꾸란 구절

모바일 앱에 아랍어 텍스트와 하우사어 및 영어 번역이 있는 꾸란 구절

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 특정 꾸란 구절 또는 아야(Ayah)로 이동하기 위한 하우사어 모바일 앱의 팝업 대화 상자

특정 꾸란 구절 또는 아야(Ayah)로 이동하기 위한 하우사어 모바일 앱의 팝업 대화 상자

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 5분에서 6시간까지의 기간 옵션이 있는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 취침 타이머 선택 메뉴

5분에서 6시간까지의 기간 옵션이 있는 타피신 하우사 다히루 바우치 앱의 취침 타이머 선택 메뉴

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 셰이크 다히루 우스만 바우치(Sheikh Dahiru Usman Bauchi)의 하우사어 꾸란 타프시르 오디오 파일 목록을 보여주는 모바일 앱 화면

셰이크 다히루 우스만 바우치(Sheikh Dahiru Usman Bauchi)의 하우사어 꾸란 타프시르 오디오 파일 목록을 보여주는 모바일 앱 화면

Tafsirin Hausa Ɗahiru Bauchi - 타피신 하우사 다히루 바우치 모바일 애플리케이션 인터페이스의 재생 속도 선택 메뉴

타피신 하우사 다히루 바우치 모바일 애플리케이션 인터페이스의 재생 속도 선택 메뉴

설명

Alhamdulillah! Ga COMPLETE TARJAMA da TAFSIRIN HAUSA NA ƊAHIRU BAUCHI wanda kuke sauraro a akwatunan rediyonku. Yanzu zaku iya sauke complete volume ɗin a wayoyinku domin sauraro a kowane lokaci ba tare da intanet ba TAFSIRIN MALAM ƊAHIRU BAUCHI BAƘARA-NASI AUDIO OFFLINE FULL QUR'AN TARJAMA ARABIC TO HAUSA LANGUAGE OFFLINE Yabo da godia su tabbata ga Allah maɗaukakin Sarki. Tsira da amincin Allah su ƙara tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam. Ga ma'abota sauraron Tafsirin Alƙur'ani Mai Girma muna masu ƙaddamar muku da wannan manhaja mai muhimmanci mai ɗauke da Tafsirin alƙurani mai Girma tare da babban mashahurin malamin nan gwanin tafsirin alkurani wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi Allah Ya kiyaye shi. A baya mun ƙaddamar muku da manhaja mai ɗauke da cikakken Tafsirin alƙur'ani mai Girma na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Rahimahullah kana a ƴan kwanakin nan muka kawo muku manhajar Tafsirin alƙur'ani mai Girma na babban malamin nan da ƙasar Saudia ta karrama ta kuma naɗa shi Muftin Najeriya wato shine Malam Abubakar Mahmoud Gumi Rahimahullah. Toh a yau, cikin ikon Allah muna masu kawo muku manhajar Tafsirin Littafin Allah tare da ɗaya daga cikin manyan maluman na Najeriya shine Sheikh Dahiru Usman Bauchi Allah Ya ƙara masa lafia da nisan kwana mai amfani tare da imani da kuma kyawawan ayyuka nagari Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum. Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu? A wajen malaman lugga: T R J M, wadannan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama, wato jam’in (tarjiman) shi ne wanda yake yin tarjama, yake fassara magana, ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma’ana ya bayyana shi ya fayyace shi, haka ma, wane ya tarjama maganar waninsa. Ma’anar ya fassara ta da wani yaren da ba nasa ba. Amma a isdilahi (wato a wajen masana tarjama), tarjama ita ce cirato magana daga wani yare zuwa wani kamar a nakalto daga farisiyya zuwa arabiyya. A yayin da ana tsago Kalmar tafsiri daga “fassara” ko daga “safara” mafi yawan masana lugga sun tafi kan cewa ma’anar Kalmar tafsiri da aka samo ta daga fasara tana nufin ya bayyana ya yaye. Kuma masana sashen suka ce ma’anar tafsiri ita ce, gusar wa lafazi murdiya da kullin da ke cikin lafazi mai mishkila, ma’ana lafazi mai matsala wajen bada ma’anar da ake nufi. Kuma allama daba’daba’i ya yi ta’arifin sa a inda yake cewa: shi ne bayyana ma’anonin aya da yaye manufofinta da abubuwan da take nuni zuwa gare su. Abubuwan dake cikin wannan manhaja ta Tafsirin Dahiru Bauchi da kuma fasalin yadda take aiki: 1. Cikakken* Tafsirin Littafi Mai Tsarki Na Sheikh Dahiru Usman Bauchi MP3 2. Tarjamar Alkurani mai Girma Rubutacciya daga Larabci zuwa Hausa 3. Wannan app na aiki ba tare da bukatar data ba 4. Zaku iya rubutawa da duba sunan wata surah domin zuwa ga tafsirinta cikin sauki 5. A bangaren Tarjama shima zaku iya rubuta lambar aya domin zuwa gareta cikin sauki 6. Zaku iya canja gudun karatun na audio 7. Zaku iya saita timer domin sauraron Tafsirin na wani lokaci kafin daga bisani karatun ya tsayar da kansa da kansa Dahiru Bauchi Malami ne na addinin Musulunci a Najeriya. Babban malamin addinin Musulunci ne mai riko da tafarkin sufaye, Shehu ne kuma mukaddami ne a Dariƙar Tijjaniyya, yana Gabatar da tafsirin sa na Al'qur'ani da salon tafsirin kur’ani da kur’ani, fassara Kur'ani da Hadisan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam, fassara Kur'ani da maganganun Sahabbai da Tabi'ai da magabatan Bayi na kwarai. Yana tafsiri ne a Nijeriya a garin Kaduna a Babban Masallacin Juma'a na Tudun-Wada kaduna ta kudu, Wanda dansa yake ja masa baki, amma shi mazaunin garin Bauchi ne. Babu talla cikin wannan manhaja kuma bama karbar wani bayani daga gareku. Idan kunji daɗin wannan manhaja, don Allah ku aiketa zuwa ga yanuwa Musulmi ta kafafenku na sadarwa. * Muna matakin farko na gina wannan manhaja don haka za ku ga 403 files maimakon 421 amma in shaa Allahu ku saurari update. Ku sayi app ɗin tun yanzu don zamu ƙara farashin bayan update.

Download

다운로드: App Store

이 페이지는 앱이나 개발자의 공식 페이지가 아니며, 정보 제공 및 논평을 목적으로 작성된 독립 편집 간행물입니다. 명시적으로 달리 언급되지 않는 한, 해당 앱이나 개발자는 MWM, Apple, Google Play, 앱 퍼블리셔 또는 앱 개발자와 제휴, 보증, 후원, 승인 또는 공식적으로 연결되어 있지 않으며, 이 페이지의 어떤 내용도 해당 앱이 MWM의 서비스를 사용하여 개발되었음을 의미하지 않습니다. 모든 상표, 로고, 스크린샷 및 기타 콘텐츠는 해당 소유자의 자산입니다.